Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawar sirri da tsohon ministan tsaron Najeriya, Janar Theophilus Danjuma a fadar Aso VIlla, birnin tarayya Abuja.
Wadanda harin ta sama da kasa ya salwantar da rayukansu da safiyar Lahadin sun hadar da wani fasto da aka kone cocinsa kurmus, wani makaho da wasu mutum uku.
Shugaban karamar hukumar, Alhaji Nasiru Kuniya, shi ne ya bayar da shaidar hakan cikin wata sanarwa da ya sanya hannu a kai kuma aka gabatar wa manema labarai.
Nana Aisha {RA} tana cewa: Manzon Allah {SAW} ya kasance idan goma karshe suka zo na Ramadan yana raya dare, ya kuma tashi iyalansa, ya dage, ya kara kaimi.
Kwamishinan ilimi na jihar, Alhaji Sani Kiru, shi ne ya sanar da hakan a ranar Lahadi yayin kai ziyara cibiyoyin killace masu cutar korona a Kiru da Karaye.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sallami masu wannan muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus (COVID-19) guda 20 dake jinya a cibiyar killacewanta..
A yanzu Najeriya ta fahimci cewa, wannan magani da ta karba ba kyauta bane kuma an sanya mata farashi na makudan kudi sannan kuma har ta karbi daftari na biya.
Ma'aikatar kiwon lafiyan jihar Legas ta sanar da warkewa da sallamar masu cutar Coronavirus 67 a jihar bayan gwaji biyu a jere ya nuna sun barranta daga cutar.
Farfesa Temitope Alonge ya yi karin haske dangane da yadda su ke kula da masu cutar korona har su samu waraka a cibiyoyin killace masu cutar da ke fadin jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari