Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Masarautar Zazzau ta koka kan tashin gwauron zabo da adadin masu cutar Coronavirus ke yi a cibiyar kulawar da ke asibitin koyarwan jami'ar ABU, dake Shika.
Watanni uku bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da babban birnin kasar na Tarayya.
Kwamitin majalisar dattawa kan baitul mali , ta tuhumci babbar bankin Najeriya CBN kan wani kudi $3.3 billion (Kimanin N1.2 trillion da ake zargin sun bace.
Shugaban hukumar jin dadin alhazan Najeriya, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan ya ce hukumar na sauraron shawarar kasar Saudiyya ne kafin ta sanarwa yan Najeriya.
Daga karshe, hukumar gidajen gyara hali ta saki tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, daga gidan gyari hali da yammacin Laraba, 3 ga watan Yuni, 2020.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce jihar ba za ta sake sulhu da yarjejeniya da yan bindiga ba a jihar tunda suka saba wanda akayi da su a baya.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yi watsi da tuhumar zargin almundahanar N1.1bn da hukumar ICPC ta shigar kan tsohon shugaban kwastam, Dikko.
Gwamnatin tarayya, a ranar Laraba ta sallami wasu yan Najeriya 292 da aka killace a wani Otal a Abuja na tsawon mak biyu bayan dawowarsu daga kasar Saudiyya.
Kotun Majistaren jihar Osun dake Ile-Ilfe ta bada umurnin garkame wani matashi dan shekara 18, Oladoyin Taiwo, da ya shiga ofishin yan sanda satan Atamfada kudi
Abdul Rahman Rashid
Samu kari