Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, PTF ta sanar da rage awannin dokar ta bacin tare da ranar bude tashohin jiragen sama a fadin tarayya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 PTF na sassauta dokokin da aka kafa watanni yanzu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 na sassauta dokokin da aka kafa don hana yaduwar.
Gwamnatin tarayya ta rage farashin man fetur a fadin Najeriya zuwa N121.50 ga lita sabanin N125.00 da ake sayarwa yanzu. Hakan na kunshe cikin takardar PPPRA.
Lauyoyin Hukumar yan sandan Najeriya sun bukaci kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin kisa kan Maryam Sanda kan laifin kisan mijinta, Bilyaminu
Sarkin kasar Saudiyya, Malik Salman Ibn AbdulAziz ya bada umurnin bude Masallacin Manzon Allah S.A.W dake birninMadina fari daga ranar Lahadi, 31 ga Mayu, 2020.
Jam'iyyar adawa PDP ta ce, babu wani abu mai muhimmanci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsinana cikin tsawon shekaru biyar da ya shafe a kan gado na mulki.
Shugaban cibiyar karatun Alqur'ani a Najeriya, Sheik Musa Hassan, ya yi gargadi da babban murya ga gwamnatin tarayya da na jihohi kan yadda ake yawo da Almajira
Sashen Hausa na jaridar Legit.ng ya kawo muku daki-daki na adadin mutanen da cutar korona ta harba cikin dukkanin kasashen duniya da muguwar cutar ta bulla.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari