Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Bayan kimanin mako daya (1) da karewa cugar Korona a jihar Kebbi, hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da samun bullar cutar a jihar Kebbi.
Kwamitin diraktocin bankin cigaban Afirika AfDB ta amince da taimakawa Najeriya da bashin $288.5m don takaita illar cutar COVID-19 kan tattalin arzikin kasar.
JaridarLegit.ng Hausa tana mai kawo muku jerin jihohin Arewa uku da suka alanta sallamar dukkan masu fama da cutar a jihar kuma babu sauran mai citar a jihohin.
Mutane talatin (30) da suka kamu da cutar nan mai toshe numfashi watau COVID-19 a birnin tarayya Abuja sun samu sauki kuma an sallamesu, The Cable ta gano.
Rundunar Sojin Operation Thunder Strik tare da hadin kan mayakan sama sun ragargaji yan bindigan da suka addabi al'ummar garin Kachia, jihar Kaduna ranar Juma'a
Kasar Misra ta bukaci a soke takarar Ngozi Okonjo-Iweala na kujerar shugabar kungiyar kasuwancin duniya W.T.O kwana daya bayan Buhari ya zabeta ta wakilcemu.
Dubun wani mutum ya cika yayinda aka damkeshi yana kokarin zakkewa wani Mara lafiya dake wurinsa a unguwar Ikpoba dake Benin City, babbar birnin jihar Edo.
Jam‘iyyar All progressives Congress APC ta jihar Kwara ta karyata rahotannin da yaduwa a kafafen yada labarai cewa ’yayan jamiyyar 10,000 sun sauya sheka..
Bayan kimanin makonni goma bayan rufe dukkan Masallatai da majam'iu a birnin tarayya Abuja, shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Juma'a a yau 5 ga Yuli.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari