Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yan Boko Haram sun hallaka jami'an Sojin Najeriya shida yayinda suka kai mumunan hari barikin Soji a Arewa maso gabas, majiyoyi daga gidan Soja sun bayyana.
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya mutu sakamakon bugun zuciya, a cewar gwamnatin kasar. Ya yi shekaru 25 a kan mulki kuma yana shirin sauka a Agusta.
Tsohon dogarin Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ce Ubangiji kadai zai sakawa tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, bisa namijin kan yadda ya sauya Najeriya
Ana neman wata uwargida mai matsakaicin shekaru a garin Yenoguwa, jihar Bayelsa, bayan ta yiwa mijinta wanka da tafasasshen ruwan zafi bayan dan sabani tsakanin
Kotun jihar Kano tayi watsi da karar da kungiyar dattawan Kano karkashin jagorancin tsohon dan takarar kujeran shugaban kasa, Alhaji Bashir Tofa, ta shigar.
Kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Abubakar Sadiq Ibrahim, tare da abokan aikinsa yan majalisa hudu sun harbu da cutar Coronavirus, Daily Trust ta ruwaito.
Allah ya yiwa Mai sharhi kan lamuran yau da kullum kuma tsohon kwamishanan yan sandan jihar Legas, Alhaji Abubakar Tsav, rasuwa yau, Daily Trust ta ruwaito.
Babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Buratai, ya bayyana adadin yan Boko Haram da dakarun sojin dake Arewa maso gabas suka hallaka cikin watanni biyu.
Kungiyar manyan Likitocin Najeriya ta yiwa gwamnatin tarayya barazanar tafiya yajin aiki daga ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, 2020 idan aka ki amsa bukatunta.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari