Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da labarin garkuwa da Alhaji Dahiru Nyako, dattijo dan shekara 90 kuma babban yayantsohon gwamnan jihar Adamawa.
Sakamakon tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna da kuma rantsar da sabon wanda zai maya gurbinsa, Auta Isaac, rikici ya barke azauren majalisa
Allah ya yiwa babban sakataren gudanarwa na kungiyar Jama'atu Izalatul bidi'a wa ikamatus sunnah, wacce akafi sani da Izalah, Malam Mukhari Ibrahim rasuwa.
Malaman makarantun kudi sun yi kira ga gwamnatin ta taimaka musu da tallafi saboda cigaba da kulle makarantu sakamakon annobar cutar Koronaya saka su cikin wani
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Coronavirus watau (Covid-19) ta sake harbin sabbin mutane 409a fadin Najeriya..
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Anambara sun bindige wani mutumin wanda ake zargi da laifin kwace jakar wani mai dauke da N3.5m, kusa da wani banki a Anambara
Shahrarren Dan wasan kwaikwayo, Ali Muhammad Nuhu, ya mika godiyarsa da ilahirin masoya da abokan arzikin da suka aika masa sakon ta'azziyar rashin mahaifinsa.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kotun zabe ta tabbatar da Sanata Smart Adeyemi matsayin sahihin wanda ya lashe zaben kujerar wakiltar Kogi.
Gwamnan jihar Borno, Farsesa Babagana Umara Zulum, ya bada umurnin bude makarantun sakandare uku kuma dalibai su koma makaranta a karamar hukumar Bama ta jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari