Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawa da manyan hafsoshin tsaro Najeriya da safiyar yau Alhamis, 18 ga Yuni, 2020, a fadarsa dake Aso Villa Abuja.
Kungiyar Likitocin Najeriya ta siffanta barazanar gwamnatin tarayya na sallamarsu daga aiki ko kin biyansu albashi idan basu koma bakin aiki ba a matsayin wasa.
Tsohon dan takarar kujeran shugaban kasa, kuma shugaban kungiyar dattawan jihar Kano, Alhaji Bashir Tofa, ya ce kama Nastura Sharrif, shugaban gamayyar kungiyoy
An garkame majalisar dokokin tarayya dake kwaryar birnin tarayya Abuja domin feshi saboda tsoron cutar annobar Coronavirus da ta hallaka mutane 469 a Najeriya.
Babban kamfanin man feturin Najeriya NNPC ya bayyana cewa cikin watanni biyar da rabi da suka gabata cikin shekaran nan, kasar nan ta yi asarar $48m (N17Bn).
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa mataimakin sakataren na uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC. Victor Giadom, ya kwace kujerar shugaba.
Sirikin Ganduje, Sanata Abiola Ajimobi ya bayyana cewa na ba da dadewa ba zai gudanar da zaman majalisar zartarwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Dakarun sojin Najeriya sun samu gagarumin nasara kan yan ta'addan Boko Haram da kungiyar daular ISWAP a karamar hukumar Gamboru Ngala, jihar Borno, Arewaci.
Gwamnatin jihar Adamawa ta sallami mutane hudu da suka rage masu fama da cutar Coronavirus da dake jihar bayan sun samu cikakken waraka, kwamishanan lafiya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari