Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Dakarun Sojin kasar Nijar sun hallaka dimbin ya ta'adda a yankin Sabon Birni, wani gari da yan bindiga suka addaba a jihar Sokoto. Jaridar HumaAngle ta ruwaito.
Wani jariri mai wata uku (3) da ya haihuwa ya rasa rayuwarsa sakamakon sullubowa daga ginin sama na asibitin Garki Hospital dake kwaryar birnin tarayya Abuja.
Mutane a jihar Katsina sun bukaci gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen sarakunan gargajiyan da ake zargi da taimakawa yan bindiga wajen hallaka al'ummarsu.
Kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Yakubu Danladi, ya zargi tsohon gwamnan jihar, AbdulFatah Ahmed, da almundahanan kudi N1.8bn na gyara hanyar da ba'ayi ba
Hukumar rijistan yan kasa NIMC ta ce ta yiwa tubabbun yan ta’addan Boko Haram 900 rijistan zama yan kasa, bisa takardar da hukumar NIMC ta saki radar Litinin.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya a jihar shugaban kasa Muhammadu Buhari dake daukan nauyin yan bindigan dake kashe al'ummarsu.
Hukumar Yaki da Cututtuka a Kasa NCDC ta ce annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 627 a fadin Najeriya yau Jumaa, 12 ga watan Yuni, shekarar 2020.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bada umurnin bude gidajen kallokwallon dake jihar. Ya kara musu da gudunmuwar takunkumin fuska 40,000.
Hadimin Masallatan Haramaini, Sarkin Salman, da Yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman, sun aika sakon ta'aziyya da shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari