Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a gunduma ta 10 na karamar hukumar Etsako ta yamma a jihar Edo sun sanar dage dakatarwan da suka yiwa kwam
Akalla mutane bakwai (7) sun rasa rayukansu bayan mumunan harin da yan bindiga suka kai kauyukan Kasai da Nahuta a karamar hukumar Batsari na jihar Katsina.
Ministar walwala da jin dadin mutane, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa za'a sallami matasan N-Power da aka dauka a shekarar 2016 wannan watan na Yuni, 2020.
Kamar yadda akayi hasashe, gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya koma jam'iyyar PDP ranar Juma'a. Ya ce zai yi takaran kujeran gwamna karkashin jam'iyyar..
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa ya kamata a sake zama a tattauna irin kudaden da ake bannatarwa akan manyan jami'an gwamnati.
Za'a bude mimanin Masallatai 1,560, manya da kanana, fari daga Sallar Asuban ranar Lahadi, bayan kwanaki 90 a rufe domin takaita yaduwar cutar Coronavirus Saudi
Hukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 667 a fadin Najeriya yau Juma'a,19, 2020
Mataimakin sakataren jam'iyyar All Progressives Congress APC wanda ya alanta kansa shugaba ya aikewa hukumar zabe INEC wasikar cewa kotu ta nadashi jagora.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP a yau Juma’a 19 ga watan Yuni, 2020. Legit Hausa nada tabbaci.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari