Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Fatakwal ta yi watsi da karar da daya daga cikin yan takaran kujeran gwamnan jihar Edo, Omoregie Ogbeide-Ihama, ya shigar.
A ranar Talata, gwamnan jihar Ekiti ya shigar da mataimakin sakataren jam'iyyar All Progressives Congress(APC) Victor Giadom fadar shugaban kasa don ganin Buhar
Bankin Duniya ta amince da baiwa Najeriya bashin $750m (kimanin N30billion) ta kungiyar IDA domin kara inganci da samar da isasshen wutan lantarki a Najeriya.
Babban hafsan Sojin sama Najeriya, Air Marshal Sadique Baba Abubakar a ranar Talata ya bayyana cewa an tura karin jirage masu saukar angulu biyar jihar Katsina.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi ya kawo kuka kan take-taken da gwamnan jihar, OluwaRotimi Akeredolu, keyi na tsigeshi daga kujerarsa, The Nation.
Wata kotun jihar Ribas ta haramtawa mataimakin sakataren uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Victor Giadom ikirarin kansa da kasancewa mamban APC.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya sallami dukkan hadiman mataimakin gwamna, Agboola Ajayi, bayan komawarsa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Wasu jami'an yan sanda sun kulle hedkwatar uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bisa umurnin Sifeto Janar na hukumar yan sanda, IGP Mohammed Adamu.
Hankula sun tashi a jihar Imo yayinda mambobin majalisar dokokin jihar 13 suka kamu da cutar nan mai toshe numafashi wato Coronavirus, rahoton Channels TV.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari