Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ana sa ran adadin talakawan Najeriya zai ninku akalli ninki uku sakamakon illan da annobar cutar COVID-19 tayi.
Watanni shida da bullar cutar Korona a duniya, sama da mutane milyan goma sun kamu dacutar kuma akalla 500,000 sun rasa rayukansa, lissafin jami'ar Johns Hopkin
Kwamitin rikon kwaryar jam'iyyar APC karkashin jagorancin gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ta nada kwamitin mutane 49 domin yakin zaben neman zaben jihar Edo.
Gwamnajihar Plateau, Simon Bako Lalong, da wasu mambobin majalisar zartarwas sa sun shiga killace kansu bayan kamu kwamishanan masana'atu na jihar, Abe Aku.
Majalisar dattawan Najeriya da na wakilai a jiya sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya dakatad da shirinsa na daukan matasan Najeriya 774,000 aikin gyara.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, da iyalinsa sun kamu muguwar cutar Coronavirus (COVID19) yan kwanaki bayan
Wasu yan Boko Haram sun bukaci $500,000 kafin su saki ma'aikatan tallafi 4 da maigadi 1 da suka sace bayan bidiyon da aka saki inda ma'aikatan suke neman dauki.
Wata kungiyar fafutuka mai suna International Society for Civil Liberties and Rule of Law (Intersociety), ta yi zargin cewa jami'an tsaron Najeriya da shugabann
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa da ya sani da tun kafin yanzu ya sauya sheka jam'iyyar PDP maimakon zaman azabar da yayi a jam'iyyar APC.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari