Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Da alamun zaman lafiya ya dawo jam'iyyar APC daga karshe yayinda yan kwamitin majalisar gudanarwar da aka rusa ranar Alhamis sun fasa shigar da kara kotu..
Kimanin kwana daya bayan fitittikar kwamitin gudanarwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), an tuge hotunan Adams Oshiomole daga allon gaban sakatariyar.
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan lamuran tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno (Mai ritaya), ya bayyana irin farin cikin da shugaba Buhari ke yi da gwamnan.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya ce kimanin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 10 na hanyar sauya sheka All Progressives Congress.
Da alamun masu garkuwa da mutane sun koma babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna inda suka addabi matafiya a watanni baya kafin jami'an tsaro suka damke da dama cikins
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin shugaban kwamitin rikon kwaryar jam'iyyar All Progressives Congress APC da wasu gwamnoni a fadar Aso Villa yau Juma'a
Yayinda adadin sabbin mutanen da ke kamuwa da cutar Korona ta karu a Najeriya, kwamitin yaki da cutar ta fadar shugaban kasa ta ce lokacin mayar da doka yayi.
Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, da maidakinsa, Edith Okowa, sun shiga killace kansu na tsawon kwanaki 14 bayan diyarsu ta kamu da cutar Coronavirus (COVID19
Bayan rikicin da 'yaki ci, yaki cinyewa' tsakanin mambobin kwamitin gudanarwan jam'iyyar APC bayan hukuncin kotun daukaka kara ta tabbatar da korar Adams Oshiom
Abdul Rahman Rashid
Samu kari