Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya kwace tsohuwar MD na hukumar cigaban yankin Neja Delta NNDC, Joi Nunieh, bayan an garkameta cikin gidanta dake Fatakwal.
Dakarun mayakan saman Najeriya sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram a sansaninsu inda suka hallaka dimbin mayakan a ruwan wutan da sukayi a Ngwuri Gana a Borno
Amma a ranar Laraba, gwamnatin tarayya ta jaddada matsayarta a zaman da tayi da masu ruwa da tsaki kan dakatad da jarabawar WAEC ga daliban Najeriya bana.
Hukumar kula da tashoshin jirgin sama ta yi Alla-wadai da gwamnan jihar Adamawa, Alh. Ahmadu Fintiri, bisa abinda yayi ya saba ka'ida a tashar jirgin Fatakwal.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Laraba ya kaddamar da shirin baoyar da bashin N1bn ga kanana da matsakaitan yan kasuwa a jihar, The Nation.
Jihohin Kudu maso yamma da akafi sani da yankin kabilar Yoruba 6 sun yanke shawarar bude makarantunsu domin daliban ajin karshen makarantun sakandare su rubuta
A yau Laraba, 15 ga watan Yuli, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke Aso Villa.
Hukumar kula tashohin jirgin sama ta yi Alla-wadai da tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alh. Abdulaziz Yari, bisa abinda yayi ya saba ka'ida a tashar jirgin Kano.
Wata kotun Majistare dake zanne a jihar Kano ranar Talata ta yankewa wani matashi dan shekara 30, Umar AbdulRahman , hukuncin daurin watanni 24 a gida kurkuku.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari