Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani rahoton jaridar Vanguard ya nuna cewa mukaddashin shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Ibrahim Magu, ya daina kwana ciki
Kimanin watanni biyar da bullar cutar Coronavirus a Najeriya ranar 27 ga Febrairu, 2020, kimanin yan Najeriya 30,748 sun kamu, 12,546 sun samu waraka, NCDC tace
Lauyan mukaddashin shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, Ibrahim Magu, a ranar Juma'a ya bukaci kwamitin fadar shugaban kasa.
Da alamun abubuwa sun fara tabarbarewa matsalar rashin tsaro a kasar nan yayinda Sojojin Najeriya dari uku da hamsin da shida (356) suka bayyana fita daga aikin
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 575 a fadin Najeriya yau Juma'a, 10 ga Yuli, 2020.
Dan takaran gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC, Fasto Osaze Ize-Iyamu ya caccaki gwamnan jihar, kuma abokin hamayyarsa Obaseki.
Hukumar kai agaji na gaggawa ta kasa watau NEMA ta ce za'ayi ambaliyar ruwan sama a kananan hukumomi 102 na jihohi 28 a fadin tarayya bana, The Cable ta samu.
Dan majalisar dokokin jihar Legas mai wakiltar mazabar Kosofe II, Hanarabul Tunde Buraimoh, ya rigamu gidan gaskiya.Takwararsa Sani Ganiy ya tabbatar da labarin
Mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu, ya karyata rahotannin da ke cewa ya bai Osinbajo kudi
Abdul Rahman Rashid
Samu kari