Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kwamishinan ilimin jihar Gombe, Dakta Habu Dahiru, a ranar Laraba, ya ce karin dalibai mata 7 na makarantar sakandaren GGSS Doma, sun kamu da cutar Korona.
Wasu matasa yan bindiga sun kaiwa wani Fulani Makiyayi hari har gidansa a garin Ankpa, jihar Kogi, inda suka kashe masa shanu 28 kuma sukayi awon gaba da 7.
Wata babbar kotu dake zamanta a Kasuwan Nama a Jos ranar Talata ta yankewa Malamin makaranta, Thomas Joshua, hukuncin watanni 28 a gidan yari kan laifin sata.
Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 410 a fadin Najeriya yau Talata, 18.
Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya za tayi ganawar gaggawa kan lamarin kasar Mali ranar Laraba, kwana daya bayan juyin mulki Sojoji a kasar yamacin Afrikan
Gamayyar kasashen nahiyar Afrika AU, ta yi Allah-wadai da damke shugaban kasan Mali, Ibrahim Keita da Firam Mininsta Boubou Cisse, da sojojin kasar sukayi.
Wata babbar kotun Shari'ar Musulinco dake zamanta a jihar Kano ta yankewa wani yaro dan shekara 13 da haihuwa, Umar Farouq, hukuncin shekaru 10 a gidan yari.
Sojoji a kasar Mali a yau Talata sun damke shugaban kasa, Ibrahim Boubacar Keita, da firam Ministansa, Boubou Cisse, daya daga cikin shugabannin Sojin ya fadi.
Akalla dalibai 24,545 ne suka fara rubuta jarabawar fita daga sakandare (WAEC) a jihar Kano, ranar Litinin 17 ga watan Agusta, da bin kaidojin takaita korona.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari