Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar kwallon Bayern Munich ta ci mutuncin kungiyar Barcelona da ci 8 ga 2 a wasan zarcewa kusa na da na karshe ana gasar Zakarun Turai da aka buga yau Juma'
Hukumar Sojin Najeriya ta gargadi gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, kan yin kalamai marasa tushe da inganci kan jami'anta dake filin daga.
Gwamnatin kasar Ireland ta rattafa hannu kan takardan yarjejeniya da gwamnatin Najeriya don dawo da wasu makudan kudi da tsohon shugaban kasan mulkin Soja.
Mai tsaron bayan kungiyar kwallon Barcelona, Samuel Umtiti, ya kamu da cutar Coronavirus. Kungiyar kwallon ta bayyana cewa Dan kwallon wanda ya lashe kofin duni
Hukumar tsaron farin kaya, DSS, a ranar Juma'a ta caccaki tsohon mataimakin gwamnan CBN, Dr Obadiah Mailafiya, inda sffantashi matsayin makaryaci kuma mai yada.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun ceto wani matashi mai shekaru 32, Ahmad Aliyu, wanda mahaifinsa da kishiyar mahaifiyarsa suka kulle tsawon shekaru bakwai.
Daurin Auren Hanan, daya daga cikin yara matan shugaba Muhammadu Buhari zai gudana ne cikin fadar shugaban kasa, Aso Villa dake birnin tarayya FCT Abuja..
Majalisar koli ta shari’a NJC ta zabi wasu Alkalai ashirin da biyu da take son shugaba MuhammadBuhari ya nada matsayin sabbin Alkalan kotunan tarayya da jihohi.
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta ce dalilin da yasa aka daina samun masu cutar Korona da yawa a Najeriya shine rashin gwada mutane da yawa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari