Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 296 a fadin Najeriya yau Alhamis.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umurnin baiwa dukkan yan Najeriya mitan wutan lantarki domin kawar da tsarin da ake kai yanzu na raba 'Bill' na kiyasi.
Hukumar shirya jarrabawan shiga makarantun gaba da sakandare watau JAMB ta sauke rijistan cibiyoyin zana jarrabawan yanar gizo 22 sakamakon cutan dalibai 11,823
Wata kungiyar mai sunan gamayyar dattawan Kano ta kai karan gwamnan jihar Kano wajen shugaban kasa, Muhammadu Buhari, majalisar dattawa, da ma'aikatar kudi.
Shugaba Muhammadu Buhari na jagorantar zaman dukkan masu ruwa da tsaki a harkar Najeriya na yau da jiya a fadar shugaban kasa dake AsoVilla, Abuja yau Alhamis.
Hukumar Sojin Najeriya a ranar Laraba ta ce daruruwan mambobin sabuwar kungiyar yan ta'adda, Darul Salam da ta fara tsirowa a jihar Nasarawa sun mika wuya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonthan, a ranar Laraba, ya gana da shugaba Muhammadu Buhari domin sanar da shi halin da aka ciki kan tattaunawar sulhu tsakanin,
An bayyanawa Lionel Messi cewa bai da girmama manya kuma abu daya da zai sa ya bar Barcelona yanzu shine idan ya biya kungiyar £628million, Mirror ta ruwaito.
Wata yar gidar magajiya ta bayyana yadda wani direba wanda ya dauke ya yanke jiki ya fadi yayinda suke zagaye na biyu cikin jima'i a gidan karuwai dake Legas.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari