Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Dakarun Sojin Najeriya karkashin atisayen Operation Sahel Sanity, sun damke yan bindiga akalla 150 kuma sun hallaka daya a jihar Zamfara, hukumar ta bayyana.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya cika alkawarinshi na kawo karshen cutar shan inna a Najeriya. Ya bayyana hakan a taron sanar da karshen cutar a Najeriya.
Daga karshe, hukumar tabbatar da karewar cutar shan inna a nahiyar Afrika ta alanta cewa Najeriya da sauran kasashen Afrika sun barranta daga cutar shan inna.
Hukumar sadarwan Najeriya a karshen makon da ya gabata ta yi kira ga kamfanonin sadarwa su rage kudin katin shiga yanar gizo da akafi sani da 'Data' saboda.
Kimanin manoma 3,383 da suka karbi bashin N364 million daga bankin kasa CBN domin noman rani da damina tsakanin 2018 da 2019 a jihar Taraba sun yi batan dabo.
Zaman sulhun dake gudana tsakanin shugabannin kasashen yankin Afrika ta yamma ECOWAS da Sojojin kasar Mali ranar Litinin ya kare a baran-baran, PUNCH ta ruwaito
Hukumar arzikin man fetur DPR ta haramtawa masu mota amfani da wayoyin salula yayinda suka je sayan mai a gidajen sayar da mai domin kiyaye afkuwar gobara.
Kimanin sa'o'i 24 bayan ziyarar tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, zuwa wajen Gwamna Nasir El-Rufa'i, Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III.
Abokan hamayya a kudancin Kaduna sun yanke shawaran kawo karshen rikicin da ke tsakaninsu bayan zaman sulhun kabilar Atyap, Fulani da Hausa a ranar Asabar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari