Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Bayan watanni biyar da kulle makarantun firamare, sakandare da jami'o'i a fadin Najeriya, da alamun abubuwa zasu dawo yayinda gwamnoni jihohi suk fara sanar.
Hukumar Sojin Najeriya ta mika mutane 778 da aka samu nasarar cetowa daga hannun yan ta'addan Darul Salam ga gwamnatocin asalin jihohinsu 16 da birnin taraya.
Hukumar lura da wutan lantarki a Najeriya (NERC), ta sanar cewa za'a fara dabbaka karin farashin wutan lantarki fari daga ranar 1 ga Satumba, 2020 (Yau kenan).
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya aike wasika ga shugaban majalisar dattawa inda ya bukaci kada a sake baiwa shugaba Buhari daman amsan bashi.
Masu garkuwa da mutanen da sukayi awon gaba da daliban makarantar Prince dake unguwar Dabam-Kasaya a karamar hukumar Chikun, Kaduna sun bukacin kudin fansa.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 143 a fadin Najeriya yau Litinin.
Kungiyar kwallon Arsenal ta lallasa Liverpool kwallo 5 zuwa 4 a fenariti bayan yin kunnen jaki tsawon mintuna 90 a wasan da aka buga a filin kwallo Wembely.
Rikici ya barke yayin zanga-zanga a garin Malmo, kudancin kasar Sweden sakamakon shirya kona Al-Kur'ani mai girma da wasu masu ra'ayin rikau sukayi, Yan sanda.
Kungiyar yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta ce idan Najeriya ta samu shugaban kasa Igbo a shekarar 2023, za a ga sauyi a kasar, Rahoton TheCable.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari