Da duminsa: Sabbin yan Najeriya 143 sun kamu da cutar Korona yau
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 143 a fadin Najeriya.
Kwana shida a jere yanzu jihar Plateau na zarce Legas da Abuja wajen yawan adadin sabbon wadanda suka kamu da cutar.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Litinin 31 ga Agustan shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 143 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Plateau-35
Kaduna-21
Lagos-19
FCT-13
Ebonyi-9
Adamawa-7
Enugu-7
Katsina-7
Edo-6
Kwara-5
Osun-3
Anambra-2
Kano-2
Niger-2
Ogun-2
Benue-1
Borno-1
Sokoto-1

Asali: Facebook
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng