Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta na kuka kan zoben da jami'an hukumar yan sanda suka yiwa masaukin gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a Benin, babbar
Gwamnatin tarayya ta bayyana bacin ranta kan jawabin da gwamnatin kasar Amurka da Birtaniya suka saki kan zaben gwamnan jihar Edo da za'a gudanar gobe da Ondo.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 221 a fadin Najeriya ranar Juma'a.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jihar Ebonyi, daya daga cikin jihohin yankin kabilar Igbo na cikin jihohin da aka fi aurar da kananan yara mata a Najeriya.
Wajibi ne a baiwa mutum Sauran 'Data' da bai yi amfani da shi ba inda ya sake siyan wani, kamfanin sadarwan Najeriya NCC ta bayyana hakan ga kamfanonin sadarwa.
An kammala ginin Masallacin Juma'ar farko a Athens, babbar birnin kasar Greece bayan shekaru 14 na gini da kuma rikice-rikice da wadanda suka lashi takobin.
Gwamnatin jihar Kogi ta aike wasikar martani ga gwamnatin kasar Amurka kan haramtawa gwamnan jihar, Yahaya Bello, shiga kasarta sakamakon zargin magudin zabe.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 131 a fadin Najeriya ranar Alhamis.
Ma'aikatar ilimin tarayya ta ce gwamnatocin jihohi ne zasu yanke lokacin da zasu bude makarantun dake karkashinsu, cewar Chukwuemeka Nwajiuba, karamin minista.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari