Da dumi-dumi: Yan Najeriya 131 sun kamu da cutar Korona yau

Da dumi-dumi: Yan Najeriya 131 sun kamu da cutar Korona yau

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 131 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Alhamis 17 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 131 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-45

Kaduna-17

Plateau-17

FCT-16

Delta-6

Niger-6

Kwara-5

Oyo-3

Akwa Ibom-2

Cross River-2

Ekiti-2

Enugu-2

Osun-2

Sokoto-2

Bauchi-1

Ebonyi-1

Katsina-1

Rivers-1

Jimillan wadanda suka kamu: 56,735

Jimillan wadanda aka sallama: 48,092

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,093

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel