Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa an sallami mutane 3442 dake fama da cutar Korona a birnin tarayya Abuja da jihar Kwara.
Hukumar hana fasa kwabri a Najeriya ta yi gargadin cewa ana shirin shigo da danyen kaji Najeriya masu dauke da cutar Korona daga kasar Sin, Brazil da Ecuador.
Ana saura kwanaki uku zabe, wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna masu yakin neman zaben APC suna amsan katin zabe mata.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19, ta sake harbin sabbin mutane 90 a fadin Najeriya ranar Talata.
Daya daga cikin manyan na kusa da shugaba Muhammadu Buhari kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farouq Adamu Aliyu, ya bayyana cewa duk masu cewa akwai yunwa.
Dakarun Hukumar Sojin Najeriya sun samu nasarar kai hare-hare uku masu muhimmanci kan yan bindiga a jihohin Nasarawa, Benue da Taraba cikin sabon makon nan.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kira ga al'ummar jihar Edo suyi watsi da gwamna Godwin Obaseki matsayin gwamn
Hukumar yan sandan Najeriya ta saki jawabi kan harin da kai wa fasinjojin jirgin kasa tsakanin garin Rijana da Gidan dake hanyar Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin
Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress, Adams Oshiomhole, na cikin wasu jiga-jigan siyasa a Najeriya da gwamnati
Abdul Rahman Rashid
Samu kari