Da duminsa: Sabbin mutane 221 sun kamu cutar Coronavirus yau

Da duminsa: Sabbin mutane 221 sun kamu cutar Coronavirus yau

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 221 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Juma'a 18 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 221 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-59

Abia-46

FCT-22

Gombe-20

Plateau-17

Rivers-11

Bauchi-7

Benue-6

Ekiti-6

Imo-6

Kaduna-4

Kwara-4

Ondo-4

Ogun-3

Osun-3

Bayelsa-1

Edo-1

Kano-1

Jimillan wadanda suka kamu: 56,956

Jimillan wadanda aka sallama: 48,305

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,094

KARANTA WANNAN: Wajibi ne ku baiwa mutum sauran 'Data' da bai karasa ba idaN ya siya wani ko tayi esfiya - NCC ga kamfanonin sadarwa

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel