Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Karamin ministan man fetur, Hon Temipre Sylva, ya yi fashin bakin kan lamarin dake tattare da dokar sauye-sauye a cikin kamfanin man feturin kasa watau NNPC.
Wasu fusatattun matasa a garin Daddara dake karamar hukumar Jibiya na jihar Katsina masu zanga-zanga kan rashin isasshen tsaro da yawaitan hare-haren yan bindig
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dokokin tarayya ta bash damar baiwa jihar Ondo, Bayelsa,Cross River, Osun da Rivers, kudi N148bn kan wasu gine-gine
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin Najeriya na shekarar 2021 ga majalisar dokokin tarayya makon gobe, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 136 a fadin Najeriya ranar Asabar.
Jami'an Sojojin kasa da kasa MNJTF sun ceto mutane 12 da yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka sace. Sojojin sun kaiwa yan ta'addan farmaki ne ranar Alhamis.
Al'ummar kudancin jihar Kwara, ta bakin kungiyar dattawan yankin watau Kwara South Consultative Forum (KSCF), sun gabatar da bukatunsu ga kwamitin majalisa.
Kungiyar Malaman jami'o'i a Najeriya ta yi watsi da jita-jitan da ke yawo a kafofin ra'ayi da sada zumunta cewa mambobinta sun janye yajin aikin da suka tafi.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya yi maganarsa ta farko bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kai tawagar ma'aikatan gwamnatin jihar jiya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari