Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Majalisar zartarwan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ekiti ta dakatad da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi kan yankan bayan da yayi a Edo.
Gwamnatin kasar Birtaniyya ta ce duk da cewa tana girmama yancin kan Najeriya, ita ke da hakkin zaban wanda take so ya shiga kasarta ko ta bawa biza, TheCable.
Kungiyoyin kwadago a Najeriya NLC da TUC, a ranar Alhamis, sun yi watsi da hukunicn kotun ma'aikata da ta haramta musu zuwa yajin aikin da za'a fara Litinin.
Jihohin Gombe da Adamawa sun shiga jerin jihohin Arewa da suka sanar ranar da daliban firamare, sakandare da jami'a zasu koma karatu bayan kwashe watanni shida
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana wani abin birgewa da yakeyi domin wayar da kasan kafin yiwa masarautar Zazzau zaben sabon sarki bayan rasuwar marigayi Shehu.
Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya yi fashin baki kan kwangilar ginin layin dogo daga Najeriya zuwa jamhurriyar Nijar da gwamna
Gwamnatin tarayya ta karbi kyautar rumfunan gwajin cutar Korona na zamani guda uku daga hannun gwamnatin kasar Koriya a ranar Alhamis, 24 ga watan Satumbar.
Wata tankar mai ta yi tashin Bam kuma ta kama da wuta ranar Alhamis a unguwar Ifako-Ijaye dake jihar Legas kuma mutane da dama sun jiggata, Channels TV ta ruwai
Ma'aikatar Ilimi da gwamnatocin jihohi arewa maso yamma bakwai sun gana a Kano domin tattaunawa kan tsarin da zasu zaba na bude makarantu ta hanyar da ba za'a.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari