Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kamfanin Financial Derivatives Company Limited (FDC), Mr. Bismarck Rewane, ya bayyana cewa jihohin tara ne kawai a kasar nan masu dan arziki da cigaba
Manyan ma'aikatan makarantun fasaha a Najeriya watau Poly sun yi barazanar shiga yajin aiki nan da makonni uku idan gwamnatin tarayya ta gaza magance matsalolin
Hoton tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, da sabuwar amaryarsa, Hajiya Aminatu Dahiru Binani, ya bayyana kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya shawarci Sojoji su rabu da shirin bayar da tsaro a zaben jihar Ondo na ranar Asabar, 10 ga Oktoba, su fuskanci yan ta'add
Shugaba Muhammadu Buhari yana shiringabatar da kasafin kudin 2021 gaban majalisar dokokin tarayya ranar Alhamis, 8 ga Oktoba, 2020, majalisar dattawa ta sanar.
Shirin lamunin abincin duniya WFP ta kaddamar da raba kayayyakin tallafi ga mutane masu rauni da marasa karfi 67,000 da cutar COVID-19 ta shafa a jihar Kano.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 120 a fadin Najeriya ranar Litinin.
Shugaban PDP reshen jihar Edo, Tony Azegbiemi, yayi kira ga hukumar zabe ta kasa, INEC da ta gudanar da zabe wacce zata maya gibin kujeru 14 na majalissar, wacc
An sallami shugaban kasar Amurka, Donald J Trump. daga asibitin Sojojin Walter Reed dake Bethesda inda yake jinya bayan kamuwarsa da cutar Coronavirus makon jiy
Abdul Rahman Rashid
Samu kari