Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kasa da kwana daya bayan gwamnatin tarayya ta sanar da bude dukkan makarantu, kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tace malamanta ba zasu koma makaranta ba.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 126 a fadin Najeriya ranar Juma'a.
Da yiwuwan a rage farashin man fetur watan nan, mataimakin shugaban kungiyar yan kasuwan man fetur masu zaman kansu IPMAN, Alhaji Abubakar Maigandu, ya bayyana.
Yan fashi sun kai farmaki bankin WEMA dake garin Iyin-Ekiti, dake karamar hukumar Irepodun/Ifelodun na jihar Ekiti da yammacin Juma'a, 2 ga watan Oktoba, 2020.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aike da addu'o'insa ga shugaban kasan Amurka, Donal Trump, da uwargidarsa, Melania Trump, da suka kamu da cutar COVID-19.
Gamayyar Musulman Kudu maso yammacin Najeriya wato yankin kabilar Yoruba da kungiyar dalibai Musulman na yankin kudu sun nesanta kansu daga kiraye-kirayen,
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu, ya sanar da umurnin bude dukkan makarantun Firamare, Sakandare, da jami'o'i a Najeriya. Adamu ya sanar da hakan ranar Juma'a
Bayan watanni bakwai da bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu dukkan jihohi Najeriya 36 da kuma FCT Abuja.
Wani tsohon mataimakin dirakta a hukumar DSS, Dennis Amakri ya yi tsokaci kan hare-haren da aka rika kaiwa gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, kwanaki.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari