Yayinda aka samu sabbin kamuwa 120, ga jerin adadin masu cutar Korona jiha-jiha a fadin Najeriya
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 120 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Litinin 5 ga watan Oktoba, shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta fitar, ta ce mutanen 120 sun fito daga jihohin Najeriya kamar haka: Rivers-65, FCT-12, Ogun-9, Katsina-8, Anambra-7, Bauchi-5, Oyo-5, Nasarawa-3, Kaduna-2, Kwara-1, Taraba-1, Imo-1, Delta-1

Asali: Twitter
KU KARANTA: Shugaban JIBWIS, Lau ya tabbatar da rasuwar Malam Ibrahim Damaturu
Kawo yanzu a duk fadin Najeriya, cutar ta harbi mutum 59,001, sai kuma mutum 50,542 da aka sallama daga cibiyoyin killace masu cutar bayan samun waraka, yayin da mutum 1112 suka riga mu gidan gaskiya.
Ga jerin adadin mutanen da suka rage masu dauke da kwayoyin cutar a kowace daya daga cikin jihohi 35 na Najeriya da cutar ta bulla:
Legas - 19,651
Abuja - 5,758
Filato - 3,497
Oyo - 3,273
Edo - 2,631
Ribas - 2,631
Kaduna - 2,446
Ogun - 1,892
Delta - 1,803
Kano - 1,738
Ondo - 1,635
Enugu - 1,289
Ebonyi - 1,042
Kwara - 1,045
Abia - 898
KARANTA NAN: Ku maye gibin kujerun yan majalisar APC jihar Edo - PDP ga INEC
Gombe - 883
Katsina - 892
Osun - 847
Borno - 745
Bauchi - 704
Imo - 577
Benuwe - 481
Nasarawa - 455
Bayelsa - 401
Jigawa - 325
Sakkwato - 162
Neja - 293
Akwa Ibom - 293
Adamawa - 248
Kebbi - 93
Zamfara - 79
Anambra - 245
Yobe - 76
Ekiti - 322
Taraba - 106
Kogi - 5,
Cross River - 87
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng