Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Akalla mutane 24,000 sun yi ibadar Umarah tun lokacin da aka bude Mallacin Harama dake Makkah ranar Asabar, 3 ga watan Oktoba, 2020 kuma babu wanda ya kamu.
Wasu manyan masu fada aji a kasar Najeriya sun yi ittifakin cewa Najeriya ta zama kamar mota maras matuki kuma duk mota mara mai juyata karo zata ci da bango.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce babu jihar da ta kai jiharsa yaki da rashawa a Najeriya saboda jihar kadai ke da hukumar mai karfi.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar COVID-19 ta sake harbin sabbin mutane 103 a fadin Najeriya ranar Alhamis.
Tsohon shugaban kwamitin gyara harkan fansho, Abdulrasheed Maina, ya bayyana bayan rade-radein da ake na cewa ya sake guduwa saboda an nemeshi an rasa a kotu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ma'aikatan gwamnatin da aka yiwa rijista a manhajar biyan albashi ta IPPIS kadai zasu samu albashi a shekarar 2021 da za'a shiga.
Hakimai da iyalan tsohon Sarkin Zazzau, sun yi mubaya'a ga sabon Sarki, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Mubaya'ar hakiman da iyalan tsohon Sarkin, ta biyo bayan naɗa
Wani fashewa ya sake faruwa a tashar mai dake unguwar Baruwa na karamar hukumar Alimosho dake jihar Legas.An tattaro cewa gobarar ta faru ne misalin karfe 05:4
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2021 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Buhari ya shiga zauren majalisar misalin karfe 11:07 na
Abdul Rahman Rashid
Samu kari