Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus mafi karanci cikin watanni takwas a ranar Laraba inda mutane 37 kacal suka kamu da cutar, a cewar hukumomi
Wasu bata garin jama'a sun yi amfani da sunan zanga-zangan #EndSARS wajen kai hari ofishin hukumar hana ta'amuni da muggan kwayoyi watau NDLEA ranar Laraba.
Cikin awowi 24 kacal, abinda ya fara daga zanga-zangan lumana na tsawon kwanaki 12 da suka gabata ya yi munin da yayi sanadiyar lalata ofishoshin gwamnati.
Wasu Yan bindiga sun hallaka akalla mutane 22 a garin Tungar Kwana dake karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara daren Talata, 20 ga watan Oktoba, 2020.
Wasu bata gari sun bankawa hedkwatar gidan jaridar The Nation, mallakin babban jigon APC, Asiwaju Bola Tinubu, wuta. Yanzu haka ginin kamfanin dake Matori.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alh Muhammad Sa'ad Abubakar, ya alanta ranar Juma'a matsayi.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa matasan jihar Legas sun afka gidan talabijin TVC News wand ake zargin mallakin tsohon gwamnan Legas, Asiwaju Bo
Gwamnatin Kasar Birtaniya ta bada umurnin rufe ofishohin jakadancinta dake Najeriya sakamakon rikicin da ya biyo bayan zanga-zangan #EndSARS a fadin tarayya.
Wasu bata gari a Edo a ranar Talata sun fasa dakin ajiyar hukumar hana fasa fasa kwabri watau Kwastam dake garin Benin City da sunan zanga-zangan #EndSARS.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari