Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, ta shiga jerin masu kira ga matasa masu zanga-zangar #ENDSARS su sassauta kuma su amince da sulhu saboda
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar COVID-19 ta sake harbin sabbin mutane 113 a fadin Najeriya a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Asabar ya gana da malaman addinin Isalam da Kirista inda ya zabi Litinin matsayin ranar addu'a da azumi.
Wani dalibin makaranta ya fille kan malaminsa bayan ya yi zanen isgilanci ga Annabi Muhammad yayinda karantar da su ranar Juma'a, 17 ga watan Oktoba, 2020.
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari, a ranar Asabar, 17 ga Oktoba, ta daura wani gajeren sako amma mai dauke da ma'anoni da yawa a shafinta na Tuwita @aishamb
Hukumar tsaron farin kaya watau DSS ta tsare masu shirya zanga-zangar yunkurin kawo karshen "rashin tsaro da mulkin kwarai., cewar gamayyar kungiyoyin Arewa.
Tsokacin Edita: Dukkan abubuwan da zasu karanta a wannan rubutu ra'ayin marubucin ne ba ra'ayi Legit.ng Hausa ba. Hukuncin zanga-zanga a Shariah Daga Dr Ahmad.
Jihar Kogi ta yi rashin tsohon shugaban karamar hukumar Dekina, Adejo Akowe, a ranar Asabar 17 ga Oktoba, 2018.Ya mutu sakamakon raunukan harsasan bindiga.
Abubuwan mamaki na faruwa a Najeriya kulli yaumin musamman tsakanin jami'an tsaron Najeriya. Wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari