Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar Mayakan saman Najeriya ta damke wasi jami'anta dake aka gani a faifan bidiyo suna zabgan wasu matasa da suka saba dokar hana fita a Ilesha jihar Osun.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya amince daukan lauyin karatin yara marayu, wadanda iyayensu suka kasance yan Civilian JTF, mafarauta da yan banga.
Ofishin jakadancin kasar Birtaniya ta sanar da bude cibiyoyin neman biza dake Najeriya. An kulle ofishohin jakadancin ne ranar Alhamis da ya gabata sakamakon.
Hukumar tsaron farin hula watau Sibil Defens ta sallami wani hafsan ta, Iliya Ibrahim, daga aikin bayan bayyanar bidiyon dake nuna shi ya saci kayan abinci yayi
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 113 ranar Talata a cewar hukumar kiwon lafiya ta hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC dake Abuja.
kamfanin man fetur na kasa, NNPC ta zargi zanga-zangar ENDSARS akan matsalar, amma tana fatan daga baya dogon layin man zai sassauta daga baya ranar Talatar.
Wani Boka a jihar Kano mai suna, Malam Yahaya Shehu, ya shiga hannu bayan kokarin cire kwayan idon wani jariri, Ahmad, domin amfani da shi wajen aikin tsubbu.
Gwamnatin Saudiyya ta ce "ba zata lamunci kokarin hada addinin Musulunci da ta'addanci ba kuma ta yi Alla-wadai da zanen manzon Allah domin bakantawa wasu rai.
Wasu bata garin matasa a ranar Talata, 27 ga Oktoba, sun fasa sansanin masu bautan kasa ta NYSC dake unguwar Kubwa, birnin tarayya Abuja. Sun wawashe katifu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari