Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya NSCIA karkashin jagorancin mai alfarma sakrin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar, ta bayyana bacin ranta kan riki.
Hajiya Hauwa Momoh, daya daga cikin matan marigayi sarkin Kano, Alhaji ado Bayero, da diyarta, Zainab Ado Bayero, sun bayyana yadda suka zama abin tausayi bayan
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 77 ranar Juma'a a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Laraba ya kai jimillan 61,882.
Gwamnan jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya umurci jami'an tsari kada su harbi kowa a inda matasa ke diban kayan tallafin Korona da gwamnatin ta boye.
Wasu mutane a jihar Kwara sun afka dakin ajiya kayayyaki da ke layin Airport road a Ilorin inda aka ajiye kayan abinci na tallafin annobar korona inda suke.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, a ranar Juma'a ya bayyana cewa sama da yan kasar waje 31 aka kora daga Najeriya saboda hakan ma'adinai ba bisa.
Ana rikici yanzu haka tsakanin Hausawa da Yarabawa a Fagba, Iju-Ishaga, karamar hukumar Ifako-Ijaye inda aka kona gidajen mutane kuma hankulan mazauna sun tashi
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga taron gaggawa da wasu tsofin shugabannin Najeriya da hafsoshin tsaro. Duk da cewa ba'a bayyana ainihin dalilin ganawar ba.
Hukumar yan sanda a jihar Lagos ranar Juma'a, ta yi gargadin cewa kone-konen ofishohin yan sandan da ake yi zai haifar da koma baya ga al'ummar jihar da kuma.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari