Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Masu garkuwa da mutane a jihar Katsina sun kone kauyen Diskuru dake karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina kurmus, yayinda suka hallaka akalla mutane 20.
Mai bada shawara ga gwamna Ganduje kan kafafen yada labarai, Salihu Tanko Yakassai, ya bayyana cewa maigidansa ne jagoran yaki da cin hanci da rashawa a Najeriy
Akalla dakuna 16 a gidan daliban kwalegin horon malaman jinya da unguzoma ta jihar Kano sun kone kurmus sakamakon gobara. Gobarar ta fara ci ne lokacin Magariba
Wasu yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari garin Gidan Goga dake karamar Maradun na jihar Zamfara, inda mutane da zama suka rasa rayukansu, cewar Daily Trust
Matashi kuma Shugaban Kungiyar Masoya Buhari, Alhaji Mustapha Salisu Panandas ya caccaki Ministar Ma 'aikatar Jinkai da Cigaban Al'umma, Hajiya Sadiya Farouq.
Shahrarren Malamin addini kuma sakataren kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a WaIqamatus Sunnah, JIBWIS, Sheikh Kabir Haruna Gombe, ya yi rashin mahaifiyarsa.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa ba talauci ta tunzura mutane wawushe runbunan abinci da shaguna ba a fadin tarayya, kwadayi ce,
Bayan kimanin watanni shida da sauke tsohon kwamishanan ayyukan jihar Kano, Muazu Magaji, kan murnar mutuwar marigayi Abba Kyari da yayi, an dawo da shi gwamnat
A daurin aurensu, wanda manyan mutane a fadin Najeriya suka halarta, Amaryar da Angon sun samu albarkan iyaye da manyan malamai. Amma an yi cece-kuce kan yadda
Abdul Rahman Rashid
Samu kari