Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Bayan kimanin shekaru hudu a ofis a matsayin shugaban kasar Amurka, Donlad Trump, na bukatan yan kasar su sake zabensa karo na biyu a zaben dake gudana yau.
Bayan kimanin shekaru hudu a ofis a matsayin shugaban kasar Amurka, Donlad Trump, na bukatan yan kasar su sake zabensa karo na biyu a zaben dake gudana yau.
A murya daya ranar Litinin, Arewa ta yi Alla-wadai na zanga-zangar #EndSARS saboda an shiryata ne domin raba Najeriya.Yankin Arewa da shugabanninta sun ce wasu
A tarihin Amurka, shugabannin kasa suna samun nasarar tazarce bayan karewar wa'adinsu na farko saboda irin ayyukan da suka yi. Amma ba haka ake gani tattare.
Dirakta Janar na hukumar lafiyar duniya (WHO) Tedros Ghebreyesus Adhanom, ya shiga killace kansa bayan haduwa da wani tabbataccen mai dauke cutar Coronavirus.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 111 ranar Lahadi a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Talata ya kai jimillan wadanda
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar, ya siffanta wawusan kayan tallafi, sace-sace da lalata ma'aikatun gwamnati a matsayin zalunci.
Mai Martaba Obong na Calabar, Edidem Ekpo Okon Abasi Otu, ya daura laifin sace-sace da fashe-fashen da akayi a jihar Cross River makon da ya gabata kan gwamna.
Akalla mutane goma aka sace a garin Dan Kurma dake jihar Zamfara bayan kashe mutu daya. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa daya daga cikin wadanda aka sace akwai.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari