Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba zai bude iyakokin Najeriya. Ya bayyana hakan ga gwamnonin Najeriya 36 a ganawar da yayi da su ranar
Dan majalisar wakilan tarayya, Herman Hembe, mai wakiltar mazabar ta jihar Benue, ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Granda Alliance APGA, zuwa APC.
Wata budurwa, Ujunwa Offiah, ta shiga hannun jami'an hukumar yan sandan jihar Legas kan laifin hada baki da saurayinta, Blessed Ifesinachi, wajen karyan saceta.
Majalisar zartaswa, NEC, na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta sauke dukkan shugabannin jam'iyyar na dukkan jihohi da yankuna a fadin tarayya yau.
Labarin da ke shigo mana na nuna cewa majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress APC, ta tsawaita wa'adin kwamitin rikon kwarya da watanni shida.
Majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) yanzu haka na zaman gaggawa a fadar shugaban kasa, Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja, The Natio
Wani mutum mai matsakaicin shekaru, mazaunin Damari a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina, Lawal Na Buhari, ya yi Alla-wadai da tabarbarewan tsaro a jihar.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin, ya raba milyan 24 ga mutane 1200 a tsohuwar hedkwatar yan ta'addan Boko Haram, Gwoza LGA.
Yayinda ake shirin zaman majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yau, da alamun Sanata Ahmad Lawan na fuskantar tawaye daga wajen wasu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari