Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kisan akalla manoma akalla 47 a jihar Borno ranar Asabar, 28 ga Nuwamba, ya sake jaddada kiran da mutane ke yi na shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro.
Gwamnan jihar Zamfara, Mohammed Bello Matawalle, ranar Juma'a ya gargadi gwamnonin APC biyar da Sanatoci bakwai da tsohon gwamna Yari ya gayyata su nisanta.
Wata jami'ar kasar Amurka, East Carolina ECU, ta karyata nada gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin Farfesa mai ziyara, Premium Times ta ce.
Osasere Erhahon, matashi dan Benin, babbar birnin jihar Edo, yana matukar farin ciki bayan amfanin da ya samu sakamakon noman doyan da yayi a harabar gidansa.
Mumunan hadarin motan da ya faru a Kwanar Garko dake karamar hukumar Garko ta jihar Kano, ya yi sanadiyar halakar akalla mutane 11, Daily Trust ta ruwaito.
Bayan watanni hudu da bashi beli, an mayar da AbdulRashid Maina kotu da safiyar Juma'a, 4 ga watan Disamba, 2020. An gurfanar da shi gaban Alkali Okong Abang.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, a ranar Alhamis ya bada milyan goma ga kowanne cikin matan jami'an yan sanda shida da aka kashe yayin zanga-zangan EndS.
Da alamun mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona duk da cewa daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar kulli yaumin musamman a Arewaci.
Iyalan kowanne cikin manoma 48 da aka kashe a gonan shinkafa a jihar Borno sun samu kudi N600,000 daga hannun gwamnatin jihar Borno da kayan buhunan abinci.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari