Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Alkalin Alkalan jihar Kano, Nura Sagir Umar, ya 'yantar da fursunoni 37 dake gidajen yarin jihar domin rage cinkoson dake ciki bisa manufar gwamnatin tarayya.
Akalla Sojojin Najeriya 10 sun rasa rayukansu a harin da yan ta'addan ISWAP suka kai musu yankin Alagarno-Timbuktu dake jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriy
Wasu yan baranda a ranar Alhamis sun kai hari majalisar dokokin jihar Ogun kuma sun yi awon gaba da sandar iko na majalisar. Kakakin yan sanda ya tabbatar.
Rikici ya barke a unguwar Rokpoku na birnin Port Harcourt sakamakon bindige direban a-daidaita-sahu (Keke Napep).Wannan abu da ya faru misalin karfe 7 na safe.
Jami'ar East Carolina ta baiwa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, hakuri kan duk wani irin bacin ran da wasikarta na karyata bashi matsayin Farfesa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki amsa gayyatar da yan majalisar wakilan tarayya suka yi masa domin yayi musu jawabi kan tabarbarewan tsaro a fadin tarayya.
Shahrarren ma'aboci kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya siffanta shekarar 2020 a matsayin shekara mafi cike da kalubale saboda irin matsalolin da Najeriya,
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis tace an rage kudin 'Data' da kashi 50% bisa umurnin da aka baiwa hukumar sadarwan Najeriya NCC, Ministan Sadarwa, Pantami.
Kungiyar dattawan Arewa a ranar Talata ta alanta cewa ba za ta sake lamuntan harin da ake kaiwa mutan Arewa dake zama a kudancin Najeriya ba, Farfesa Ango.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari