Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki bidiyon tabbatarwa gwamnatin tarayya cewa shi da yaransa suka sace daliban makarantar sakandare.
Shugaban kasan Faransa, Emmanuel Macron, ya kamu da cutar COVID-19, fadar shugaban kasar ta bayyana, kuma tuni Macron ya shiga killace kansa na mako mai zuwa.
A yau Alhamis 17 ga watan Disamba, 2020, Shugaban kasan Najeriya na demokradiyya na hudu, Muhammadu Buhari, ya cika shekaru 78 a duniya kuma ana tayashi murna.
Alkaluman baya bayan nan akan mutanen da annobar cutar korona ke kamawa a Nigeria suna saka damuwa a zukatan jama'a tare da fargabar cewa za'a koma gidan jiya.
Gwamnatin jihar Legas ta bukaci a rufe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu nan da ranar Juma'a. Hakan na kunshe cikin jawabin da aka saki Alhamis.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce daliban makarantar sakandaren gwamnatin Kimiya dake Kankara da sace ranar Juma'a na cikin dajin jihar Zamfara.
Wasu matasa sun kona ofishin yan sanda a Igboukwu dake karamar hukumar Aguata na jihar anambara, sakamakon harbin wani dan babur da jami'in dan sanda yayi.
‘Daliban kwalejin Ilimi na Sa’adatu Rimi dake Kumbotso a Kano sun fito gudanar da zanga-zangan nuna rashin amincewa da umurnin rufe makarantun gaba da sakandare
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, ta bada umurnin rufe jami'ar Bayero da sauran makarantun gaba da sakandaren dake jihar ba tare da bata lokaci ba.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari