Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar masu tada kayar bayan Boko Haram ta bayyana dalilin da yasa tayi garkuwa da daliban makarantan ilmin kimiya na kwana dake karamar hukumar Kankara.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa anzabialanta Hamisu Chidari, mai wakilan mazabar Makoda a matsayin sabon Kakakin majalisar dokokin jihar Kano.
Ministan birnin tarayya FCT, Malam Muhammad Musa Belli, ya yi shellar dawowar cutar Korona cikin Abuja kuma ta fi na baya hadari wajen kwasan mutane da yawa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Kano, AbdulAziz Gafasa, da wasu mutane biyu cikin shugabannin majalisan sun yi murabus daga kujerunsu ranar Litinin, 14 ga wata.
Sakamakon harin da yan bindiga suka kai makarantar sakandaren gwamnati dake karamar hukumar Kankara a jihar Katsina, gwamna Aminu Bello Masari, ya bada umurnin.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kamu da cutar Korona yau Asabar, 12 ga watan Disamba, 2020, Oretuyi.
Yunkurin Donald Trump na sauya sakamakon zaben shugaban Amurka ya samun cikas yayinda kotun koli tayi watsi da kokarin ragewa Joe Biden milioyin kuri'u a jihohi
Yan ta'addan sun yi awon gaba da ma'aikatan tallafi biyu a jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya yayinda suke hanyar dawowa daga daurin aure, cewar majiya.
Dan majalisar dokokin jihar Taraba, Bashir Bape, da aka yi garkuwa da shi ya samu yanci a daren Juma'a, majiya daga hukumar yan sanda da iyalansa sun tabbatar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari