Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Daya daga cikin daliban makarantar gwamnatin GGSS Kankara, a jihar Katsina, ya yi bayani abubuwan da suka fuskanta cikin kwanaki shidan da suka yi hannu barayi.
Dan kwallon kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, duk da halin tsaka mai wuyan da yake ciki ya shiga jerin yan kwallo mafi yawan albashi a duniya na shekarar 2020.
Shugaba Muhammau Buhari ya koma birnin tarayya abuja bayan mako daya da yayi mahaifarsa, Daura, a jihar Katsina. Buhari ya tafi Daura daga Abuja makon jiya.
Abubakar Shekau, shugaban kungiyar masu tada kayar bayan Boko Haram, a ranar Talata 16 ga Disamba, ya sanar da cewa shi yayi garkuwa da daliban makarantan GDSS.
Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya nemi afuwan yan Najeriya kan maganar da yayi cewa dalibai 10 kacal aka sace a makaranta.
A ranar Juma'a 11 ga wata ne 'yan bindiga suka afka GSSS Kankara da ke jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da daruruwan dalibai makarantar, bayan isar Shugaba
Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da daliban makarantar Kankara misalin karfe 3 na rana yau Juma'a, 18 ga Disamba, 2020. Zai gana da su ne a gidan gwamnati.
Daliban makarantar GGSS Kankara da aka sako daren Alhamis, sun bayyana halin da suka shiga a hannun yan bindigan da suka yi awon gaba da su mako daya yanzu.
Hukumar shiga da ficen Najeriya NIS ta ce ta bi umurnin gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta bi umurnin gwamnatin tarayya na bude iyakokin Najeriya guda hudu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari