Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Leah Sharibu na 'yar shekara 14 lokacin da yan ta'addan Boko Haram suka saceta ranar 19 ga Febrairu, 2018, tare da kawayenta 110 a makarantarsu, GGSS Dapchi.
Wani mutumin jihar Michigan a kasar Amurka, ya samu yanci bayan kwashe kimanin shekaru 40 a gidan yari kan laifin da bai aikata ba. A cewar gidan talabijin CNN.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani mutumi mai suna, Adamu Musa, 'dansa, sule Mallam, da jikansa, Isyaku sule, kan laifin kisan wani mutum.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta janye daga yajin aikin da ta kwashe watanni tara tana yi, Channels TV.
Alkaluman baya bayan nan akan mutanen da annobar cutar korona ke kamawa a Nigeria sun nuna cewa ko shakka babu an koma gidan jiya. Mutane 999 sun kamu jiya.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta yi fashin baki kan jawabin kwamitin yaki da cutar Korona na ranar Litinin cewa an sake kakaba dokar kulle na tsawon mako 5.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta gano wani shiri da wasu bata gari ke yi na sanya Bam a wuraren da ke da taron jama'a a fadin kasar lokacin bikin Kirismeti.
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya su nemi tayi domin samawa kansu aikin yi saboda gwamnati ba zata iya bai kowa aiki ba
Wani jami'in dan sanda kuma dogarin Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane amma ya samu kubuta.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari