Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, bisa rasuwasr mahaifin sa, Alhaji Musa Saleh, Makaman Karaye.
An gudanar da jana'izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Engr Rabi'u Musa Kwankwaso.
Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu, a ranar Alhamis ya ce rigakafi ne hanya daya tilo na kawo karshen Koron
Shahrarren attajirin jihar Katsina, Dahiru Mangal, ya bada gudumuwar sama da motoci 100 ga yakin neman zaben tsohon minista, Mohamed Bazou, a jamhurriyar Nijar.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun kashe mutane shida kuma sun banka wuta cocin EYN (Ekklesiyar Yan’uwa a Nigeria) dake unguwar Pemi, karamar hukumar Chibok.
Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0. Alkaluman masu kamuwa da kwayar cutar sai kara hawan gwauron zabi suke yi a 'yan kwanakin baya baya.
Ministan kwadago da daukan aiki, Sanata Chris Ngige, ya lashi takobin tabbatar da cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU bata sake zuwa yajin aiki ba.
Abinda ya samo asali daga zangan-zangan lumana, ya canza zani zuwa rikici tsakanin jami'an tsaro da jama'a inda aka kwashi kwanaki babu doka, babu oda a kasar.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya samu waraka daga cutar COVID-19, bayan kwanaki 12 a killace. Gwamnan ya kamu da cutar ne ranar 12 ga Disamba, 2020.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari