‘Yan daba sun kai wa tawagar Kwankwaso da jam’iyyar NDC hari a Kano

‘Yan daba sun kai wa tawagar Kwankwaso da jam’iyyar NDC hari a Kano

Kano - Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kai hari kan ayarin motocin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso shi ne ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta NDC a takarar da ake yi ta 2027,

Rahoton Daily Trust ya ce an auka wa tawagarsa tare da ɗan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo.

Asali: Legit.ng

Authors:
Muhammad Malumfashi avatar

Muhammad Malumfashi (Hausa writer) M. Malumfashi ya samu Digirin farko a ilmin komfuta a ABU Zaria. Baya ga haka ya yi Digirgir a fannin kula da bayanai da wani Digirgir a ilmin aikin jarida duk daga jami'ar. Malumfashi ya kan kawo labaran siyasa, addini, wasanni da al’ada. Ya halarci taron karawa juna sani iri-iri. Imel: muhammad.malumfashi@corp.legit.ng