Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa Muhammadu ya bayyana cewa lallai ya cika alkawarin da yayi wa al'ummar nakasassun Najeriya ta hanyar kafa musu sabuwar ma'aikata ta jin dadinsu.
Yan ta'addan Boko Haram sun yi awon gaba da hakimi a garin Geidam inda suka kai kari suna harbin kai mai uwa da wabi ranar Laraba, 6 ga watan Junairu, 2021.
Gwamnatin tarayya na shirin aron kudaden yan Najeriyan da ke asusun da aka dade ba'a bibiyesu ba, da kuma kudaden masu hannun jarin da aka dade ba'a bibiya ba.
Daga karshe, shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya amince zai sauka daga mulki kuma ya mikawa Joe Biden bayan majalisar dokoki ta rattaba hannu kan sakamakon
Mutane 1,664 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Laraba, 7 ga watan Junairu 2021, kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta fitar .
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya karbi allurar rigakafin cutar COVID-19. Ana ganin cewa shine dan Najeriya na farko da ya karbi rigakafin.
Majalisar dokokin Amurka ta tabbatar da nasarar Joe R Biden Jr a matsayin zababben shugaban kasa bayan nasara kan Donald Trump a zaben ranar 8 ga Nuwamba, 2020
Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne yanzu haka sun kai farmaki Geidam, wani gari jihar Yobe da yammacin yau Laraba, 6 ga watan Junaiiru, 2021.
Kyaftan na Super Eagles, Ahmed Musa, ya kaddamar da shirin ginin katafaren makaranta a Bukuru, karamar hukumar Jos South ta jihar Plateau saboda a wajen ya tash
Abdul Rahman Rashid
Samu kari