Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC, ta karyata rahoton cewa ta kara farashin wutan lantarki na kashi 50 kan abinda kwastamomi ke biya yanzu a ko ina.
Kamfanin Integrated Logistics Services Limited (Intels) ya bayyana cewa ko kadan siyasar mulkin shugaba Muhammadu Buhari ba ta shafin harkokin kasuwancinsa ba.
Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, a jiya ya tabbatarwa yan Najeriya cewa gwamnatin tarayya ba tada niyyar sake kakaba dokar kulle a kasar sakamakon Koro
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC, ta amince da kara farashin wutan lantarki na kashi 50 kan abinda kwastomomi ke biya yanzu a fadin Najeriya .
Jakadan kasar Iran zuwa Najeriya, Ambadada Mohammad Alibak, ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa shirye take da taimakawa Najeriya waje kawo karshen ta'addanci.
Mutane 1204 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Litinin, 5 ga watan Junairu 2021, kamar yadda ya ke a sakon sanar da alkaluman sabbin mutane da cutar.
Hukumar mayakan saman Najeriya NAF ta gudanar da atisayen na musamman kan yadda ake ceto mutane a titin Kaduna zuwa Abuja. An gudanar da atisayen ranar Asabar,
Fada Mbaka ya yi hasashen cewa da yiwuwa a kwace mulki hannun Buhari idan bai tashi tsaye ba. A cewarsa, wadanda ke kan ragamar mulki sun yi debe kudin kasar.
Francis Erhabor, DPO na Itam, jihar Akwa Ibom, wanda akwa ruwaito ya ki karban cin hancin N864m a cikin shekaru uku, na tunanin ajiye aikin saboda rashin adalci
Abdul Rahman Rashid
Samu kari