Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani yaro dan shekara 9 da haihuwa, Yusuf Nasiru, dan unguwar Kawaji Quarters a jihar Kano ya bace, yayinda aka gano wasu yaran da aka sace aka kai Anambra.
Bismillahir Rahmanir Rahim. Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga Annanbinmu Muhammad da Iyalensa da Sahabbansa baki daya. Bayan haka, a yau Laraba 23 Jumad
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyarar ta'aziyya wajen iyalan marigayi Makaman Karaye, mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi'u Musa.
Wata babbar kotun tarayya dake zaune a Abuja ta yi watsi da karar amfani da kwalin jabu da jami'yyar All Progressives Congress APC ta shigar kan gwamnan Edo.
Kamfanin jirgin saman Sriwijaya Air na kasar Indonisiya ya sanar da cewa daya daga cikin jiragenta mai dauke da fasinjoji ya bace a sararin samaniya bayan tashi
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi sabbin nade-nadensa na farko tun da ya hau mulki kuma ya karawa wasu masu saurauta matsayi a masarautarsa.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya daurawa yan Najeriya laifin sama dokokin COVID-19 yayinda suka je rijistan lamban katin NIN.
Shugaban jam'iyyar APC a karamar hukumar Maru na jihar Zamfara, Alhaji Sani Gyare, ya bayyana cewa sai bayan awanni da suka kira yan sanda suka zo ranar Juma'a.
Kwamishanar kiwon lafiyan jihar Kaduna, Hajiya Amina Mohammed Baloni, ta shiga jerin ma'aikatan gwamna El-Rufa'i da suka kamu da muguwar cutar Coronavirus.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari