Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani mutumi a shafin Tuwita yanzu haka yana cikin bakin ciki da takaici yayinda ya gano da alamun matarsa ta yaudareshi game da sabon jaririn da ta haifa..
Wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kogi sun kwashe matafiya yan kasuwa daga jihar Kano wadanda ke hanyarsu ta zuwa jihar Abia, kudu maso gabashin Najeriya.
Mutane 1398 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Laraba, 14 ga watan Junairu 2021, kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan bukatar da wata kungiyar Musulmai a jihar Sokoto ta yiwa Matthew Kukah cewa ya janye maganar da yayi ko kuma ya bar jihar.
Ministar kudi da kasafin kudin Najeriya, Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe N118.37 billion annobar Korona kadai a shekarar 2020.
Shugabar jami'ar Benin (UNIBEN), Farfesa Lilian Salami, a ranar Laraba, ta ce shirya suka da bude makarantu domin cigaba da karatu cikin kwanciyan hankali.
Hukumar kula da birnin tarayya Abuja (FCTA) ta rusa gidajen dambe da dirama guda biyar bisa saba dokokin da gwamnati ta gindaya don dakile yaduwar cutar COVID19
Mutane 1270 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Talata, 13 ga watan Junairu 2021, kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Wasu makiyaya sun sheka wani manomi mai suna Ridwan har lahira bayan shanu sun lalata gonar marigayin kamar yadda Vanguard ta ruwaito. Al'amarin ya faru ne a ra
Abdul Rahman Rashid
Samu kari