Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yan ta'addan ISWAP sun kai hari ranar Juma'a, barikin Sojoji dake Borno, Arewa maso gabashin Najeriya. Rahoton ya nuna cewa har da safiyar Asabar suna nan.
Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi hasashen cewa jam'iyyarsa ta All Progressive Congress (APC) za ta lashe zaben dukkan kananan hukumomi 44.
Wani jerin kasashe masu karfin Soja a duniya a 2021 da Global Firepower ta saki ya nuna cewa kasar Sin ne kan kan gaba wajen yawan jami'an sojoji a duniya.
An damke wasu fastoci biyu, Olumide Peter da Jasulayomi Adetola, kan laifin sauya tunanin mabiyansu domin watsi da iyayensu tare da kona takardun karatunsu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma'a ya bayyana cewa domin adalci, ya kamata mulki ya koma kudu a shekarar 2023. Ya soki maganganin cewa
Da kimanin sabbin mutane 2,000 da suka kamu ranar Juma'a, Najeriya ta samu adadi mafi yawa a rana daya tun lokacin cutar Korona ta bulla. Mutane 1,867 suka kamu
Juma'ar yau ba tayi kyau ba yayinda haduran mota biyu sukayi sanadiyar salwantan rayuka 15 a Arue-Uromi da Agbede. Jaridar Punch ta ruwaito yadda kananan yara.
Akalla mutane 15 sun rasa rayukansu a mumunan hadarin motar da ya auku tsakanin motocin Bas biyu a hanyar Maiduguri - Damaturu ranar Juma'a, 15 ga Junairu.
Akalla mutane 14 wanda ya hada da kananan yara biyar sun rasa rayukansu a hadarin motan da ya auku tsakanin motoci uku a hanyar Anyigba-Ajaokuta a jihar Kogi.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari